Sunday, August 9
Shadow

Kalli Bidiyon dandazon jama’ar da suka taru a kofar Otal din da Messi ke zaune dan tayashi murnar zagayowar ranar Haihuwarsa inda ya cika shekaru 39 da haihuwa

Dan wasan Kasar Argentina, Lionel Messi ya samu gagarumar jama’a a kofar otal dinsa a yayin da ya cika shekaru 39 da haihuwa.

Messi dai ya fito kofar Otal din dan ganawa da masoyan nasa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon abinda akawa Tauraron Fina-finan Hausa Saheer Abdul da ya je Madina yana sayar da garin Danwake, yace dole ya dawo Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *