Friday, December 19
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Yawan Kudin da ‘yan Najeriya suka tarawa matar shugaban kasa na bikin zagayowar ranar Haihuwarta sun zarta Biliyan 20

Yawan Kudin da ‘yan Najeriya suka tarawa matar shugaban kasa na bikin zagayowar ranar Haihuwarta sun zarta Biliyan 20

Duk Labarai
Yawan kudin da 'yan Najeriya suka tarawa matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu na zagayowar ranar Haihuwarta sun kai Naira N20,456,188,924.93. Matar shugaban kasar ta nemi 'yan Najeriya su tura tallafi yayin da take bikin cikarta shekaru 65 da haihuwa. Tace za'a yi amfani da kudinne wajan kammala ginin hedikwatar dakin karatu na kasa.
Ji Yanda aboki ya Aikata Alfasha da Matar Aminisa a Kano

Ji Yanda aboki ya Aikata Alfasha da Matar Aminisa a Kano

Duk Labarai
Ana zargin Wani mutum a Kano da yin Alfasha da matar amininsa. Rahotanni sun ce aminin babu abinda baiwa abokin kasa ba da ya ci amanarsa, Asali ko lokacin aurensa kusan shine yayi komai. Amma da yake yana tafiye-tafiye zuwa kasashen waje, kuma a Legas yake zaune da iyalinsa, da zarar ya yi tafiya, sai abokij ya shirya musamman ya je Legas ya rika lalata da matar abokin nasa. Hon. Danbaban Gawuna ne ya bayar da wannan labari inda yace abokinsu ne lamarin ya faru dashi. Yace sun bashi shawarar ya saki matar, yace ko da bayan ya saketa ta koma gidansu, abokin bai daina bibiyarta ba. Gawuna yace tsohon mijin yasa a daukar masa hoton abokin nasa idan yaje wajan tsohuwar matar tasa dan ya kafa hujja, yace shine wata rana da ya je, wani yaro a unguwar ya daukeshi hoto ya turawa ts...
Kalli Bidiyo: Ni daya ce, Wallahi Kaf Kano babu mace me mazaunai irin nawa, idan kuma akwaita, ta fito zan bata kyautar Naira Dubu dari

Kalli Bidiyo: Ni daya ce, Wallahi Kaf Kano babu mace me mazaunai irin nawa, idan kuma akwaita, ta fito zan bata kyautar Naira Dubu dari

Duk Labarai
Tauraruwar kafafen sada zumunta, Maryam ta bayyana cewa, kaf Kano, ita kadai ce ke da mazaunai da babu me irinsu. Ta bayar da kalubalen cewa, idan akwai wadda ke jin tana da mazaunai irin nata, ta fito zata bata kyautar Naira dubu 100. https://www.tiktok.com/@maman_jawad23/video/7552998717939289362?_t=ZS-8zxw9OoaQYj&_r=1
Yayin da Hilda Baci ta kafa tarihi wajan girka abinci, ‘yar Najeriya, Ayomiposi Oluwadahunsi kiwa tace tana son maza 100 su aikata alfasha da ita a rana daya dan ta shiga tarihin Duniya

Yayin da Hilda Baci ta kafa tarihi wajan girka abinci, ‘yar Najeriya, Ayomiposi Oluwadahunsi kiwa tace tana son maza 100 su aikata alfasha da ita a rana daya dan ta shiga tarihin Duniya

Duk Labarai
Wata 'yar Najeriya, Ayomiposi Oluwadahunsi ta bayyana cewa tana shirin shiga kundin Tarihin Duniya ta hanyar maza 100 su yi lalata da ita a cikin awanni 24 watau kwana daya. Ta bayyana hakane a shafinta na Instagram inda tace a watan October ne zata aikata wannan abu kuma a Ikorodu dake Legas. Saidai bata bayyaja ainahin wajan da hakan zai faru ba. A baya dai Hilda Baci ta shiga kundin tarihin Duniya bayan dafa shinkafa a tukunya mafi girma a Duniya.
Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya ta goge Hotonta da ya jawo cece-kuce inda ta gyarashi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya ta goge Hotonta da ya jawo cece-kuce inda ta gyarashi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} A jiya ne dai Hutudole ya kawo muku yanda Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya ta wallafa hotuna masu nuna tsiraicinta. An yi mata caaa inda wasu ke fadin ba'a santa da haka ba wasu kuma na fadi hakan bai dace da ita ba. Saidai bayan da maganganu suka yi yawa akan hotunan, Firdausi ta gogesu inda ta gayra
Kalli Bidiyo: Wani dan siyasa ya taba tasowa tsakar dare ya kawo min kudade masu yawa amma naki karba>>Sheikh Sani Yahya Jingir

Kalli Bidiyo: Wani dan siyasa ya taba tasowa tsakar dare ya kawo min kudade masu yawa amma naki karba>>Sheikh Sani Yahya Jingir

Duk Labarai
Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa, wani dan siyasa ya taba kai masa kudi cikin dare amma ya ki karba. Malam ya bayyana hakane a wa'azin da yake yi wanda Bidiyon tuni ya dade da watsuwa a kafafen sada zumunta. https://www.tiktok.com/@i.agashua001media/video/7551129407599971591?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7551129407599971591&source=h5_m&timestamp=1758540663&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7545729042580113168&share_link_id=c92b3f5d-3cae-45...
Hotuna: Kashim Shettima ya sauka a Amurka dan hakartar taron Majalisar Dinkin Duniya

Hotuna: Kashim Shettima ya sauka a Amurka dan hakartar taron Majalisar Dinkin Duniya

Duk Labarai
Kashim Shettima Ya Isa Birnin New York Na Amurka Don Halartar Taron Majalisar Ɗinkin Duniya Na 80 Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya isa birnin New York domin halartar zaman taro na 80 na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA), wanda zai gudana daga ranar Litinin zuwa 28 ga watan Satumba. An tarbe shi a filin jirgin sama na John F. Kennedy inda ya samu rakiyar ministoci da manyan jami’an gwamnati, ciki har da Ministan Harkokin Ƙasashen Waje, Yusuf Tuggar, da Ministan Tsaro, Badaru Abubakar. Shettima, wanda yake wakiltar Shugaba Bola Ahmed Tinubu, zai gabatar da jawabi a madadin Najeriya a taron, tare da halartar muhawarorin manyan shugabanni da kuma wasu tarurruka a gefen taron Majalisar. Haka kuma, zai sanar da sabbin kudirin Najeriya na rage dumamar yanayi (NDCs) karkashin...