Tuesday, December 16
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Baiwa jami’an mu kudi, cin hanci laifi ne, ku daina dauke musu hankali daga gudanar da aiki yanda ya kamata>>Hukumar ‘Yansandan Najeriya ta gargadi mutane

Baiwa jami’an mu kudi, cin hanci laifi ne, ku daina dauke musu hankali daga gudanar da aiki yanda ya kamata>>Hukumar ‘Yansandan Najeriya ta gargadi mutane

Duk Labarai
Hukumar 'yansandan Najeriya ta garagadi Mutane da cewa, baiwa 'yansandan Najeriya kudi ko cin hanci a yayin da suke bakin aiki shima laifi ne. Hukumar ta gargadi 'yan Najeriya da su yi hankali su daina daukewa 'yansandan hankali daga aikin da suke. Sanarwar ta fito ne daga bakin hukumar 'yansandan babban birnin tarayya Abuja. https://twitter.com/FCT_PoliceNG/status/1964752773083181153?t=Hw13v97hldjZVynO-RQ3Lg&s=19
Gwamnati ta shiga tsakani a rikicin Dangote da ‘yan kasuwar man fetur da suke zargin Dangoten da yin kaka gida a harkar man fetur

Gwamnati ta shiga tsakani a rikicin Dangote da ‘yan kasuwar man fetur da suke zargin Dangoten da yin kaka gida a harkar man fetur

Duk Labarai
Ministan Kwadago, Muhammadu Dingyadi ya kira Kungiyar ma'aikatan man fetur ta kasa, NUPENG da kuma kamfanin matatar man Dangote dan ya zauna dasu kan rikicin da ya bulla a tsakaninsu. Kungiyar ta NUPENG ta zargi Dangote da yin kaka gida a harkar man fetur da rashin biyan ma'aikata da kyau da rashin baiwa ma'aikata damar shiga kungiyoyin fafutuka na ma'aikata da sauransu. Kungiyar Tuni ta shirya shiga yajin aiki dan nuna rashin amincewa da tsare-tsaren Matatar mam fetur ta Dangote wanda tace ya sabawa ka'idar aiki wanda kuma tuni Kungiyar Kwadago ta NLC ta amince da wannan yajin aiki. Saidai wannan kira da ministan ya musu ana sa ran dai kawo karshen lamarin.
Kalli Bidiyo: Kafurci da Munafurci ne kesa ake cewa ana tsananin matsalar tsàrò a Najeriya>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Kalli Bidiyo: Kafurci da Munafurci ne kesa ake cewa ana tsananin matsalar tsàrò a Najeriya>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Duk Labarai
Babban malamin addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa, Kafurci da Munafurci ne ke sa mutane cewa ana tsanin matsalar tsaro a Najeriya. Malam ya bayyana hakane a yayin da yake wa'azi inda yace su dai sun je jihar Kebbi sun dawo Lafiya. Kalli Bidiyon jawabinsa: https://www.tiktok.com/@i_am_saeed01/video/7546550346475179270?_t=ZS-8zXbRcRPa4W&_r=1
Abin takaici ne ace Kungiyar mu ta Izala taje jihar Kebbi an yi wa’azi amma ba’a tabo maganar tsaron yankin ba a wajan wa’azin>>Inji Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun

Abin takaici ne ace Kungiyar mu ta Izala taje jihar Kebbi an yi wa’azi amma ba’a tabo maganar tsaron yankin ba a wajan wa’azin>>Inji Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun

Duk Labarai
Malamin Addinin Islama, Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun ya bayyana rashin jin dadinsa game da wa'azin Izala da aka yi a jihar Kebbi amma ba'a yi maganar matsalar tsaron yankin ba. Malam yace mutane sun fi 100 da suka kirashi suna nuna damuwa akan Lamarin. Malam yace kuma an yi hakane wai dan kada a batawa Gwamnati rai. Yace suma suna tare da wasu jami'an Gwamnatin amma hakan ba zai hanasu fadar gaskiya ba. https://www.tiktok.com/@abdullahingwandutv/video/7545975485742763284?_t=ZS-8zXZs1JmLPV&_r=1
Ance Maulidin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ake yi to me ya kawo hoton Sheikh Inyas a rigunan masu maulidin, sannan Mun fito zamu shago an rufe mana hanya, me yasa ba za’a iya yin Maulidin a gida ba sai an rufewa mutane hanya? Rukayya ta tambaya

Wannan me yin Tiktok din me suna Rukayya tace tambayarta shine an ce Maulidin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ake yi amma kuma gashi sai kaga hotunan Inyas a jikin masu Maulidi me yasa haka? Sannan ta yi tambayar cewa, me yasa ba za'a yi Maulidi a gida ba sai an tare hanya saboda ta fito zata je shago amma aka tare musu hanya. Sannan tace me yasa Shehunan Darika ke yafa koren mayafi? https://www.tiktok.com/@rukaiya_magaji/video/7547348972520754439?_t=ZS-8zXYmWviWDw&_r=1
Maza cutar da ake muku ta yi yawa: Daga Yanzu duk wanda zai yi aure ya ce Ta Tubey yaga komai, har ma ya kai hannu ya taba dan ya tabbatar komai na gaskiya ne>>Nafisa K Abdullahi ta baiwa maza shawara

Nafisa K. Abdullahi ta baiwa maza shawarar cewa daga yanzu duk wanda zai kara aure kar ya yadda mace ta tube yaganta tsirara. Tace har zai iya kai hannu ma ya taba dan ya tabbbatar komai na gaskiya ne. Ta bayyana hakane a Bidiyon data wallafa a shafinta na Tiktok inda tace cutar da akewa maza ta yi yawa. https://www.tiktok.com/@official_feenat/video/7540546172046281990?_t=ZS-8zXXVW0zMQL&_r=1
El-Rufai bai koya min siyasa ba, ba me gidanane a siyasa ba>>Inji Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani

El-Rufai bai koya min siyasa ba, ba me gidanane a siyasa ba>>Inji Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani

Duk Labarai
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Sanata Uba Sani ya musanta ikirarin cewa, Tsohon Gwamnan jihar, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai uban gidanda ne a siyasance kuma shine ya koya masa soyasa. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV inda aka tambayeshi me zai ce game da ikirarin El-Rufai na cewa shine ya koya masa siyasa? Gwamna Uba Sani yace baya son mayar da martani akan wani mutum daya dan hankalinsa na kan jihar Kaduna. Yace amma Shugabab kasa, Bola Ahmad Tinubu da tsohon lauya, marigayi Chief Gani Fawehinmi sune iyayensa a siyasa sune suka koya masa siyasa.
Kalli Bidiyon yanda matashi ya tambayi likita wai akwai wata Budurwa a layinsu, yana son tsotsar nonwanta amma tana da cutar Kanjamau, shine yake tambayar shin idan aka tsotsi nonwan me kanjamau ana daukar cutar?

Wani matashi ya aikawa Likita tambayar shin wai idan aka tsotsi nonuwan mace me dauke da cutar HIV ko kanjamau ana daukar cutar? Likitan dai ya gaya masa cewa ba'a dauka. Matashin dai yana tambayar ne wai saboda akwai wata a layinsu yana son tsotsar nonuwantane kuma tana dauke da cutar Kanjamau amma kuma yana tsoron dauka. https://www.tiktok.com/@dr.umaryamco/video/7546341935280065810?_t=ZS-8zXUyJ5CRw8&_r=1
Da an ga yarinya Budurwa tana yawan damuwa da kuka, tana Bukatar manyyin Namiji ne a gaggauta mata aure zata warke>>Inji Malam Abdulrahman Umar

Da an ga yarinya Budurwa tana yawan damuwa da kuka, tana Bukatar manyyin Namiji ne a gaggauta mata aure zata warke>>Inji Malam Abdulrahman Umar

Duk Labarai
Malamin Addinin Islama, Malam Abdulrahman Umar ya bayyana cewa, Maniyyin Namiji ya na warkar da wasu abubuwa a jikin diya mace. Malamin yace shiyasa ma da an yiwa mace aure sai a ga ta fara kiba da annuri. Yace ko da yarinya ta cika yawan rashin lafiya da kuka a gida, to abinda take bukata kenan, a gaggauta mata aure zata warke. https://www.tiktok.com/@abdurrahmanumarr/video/7546176643207859476?_t=ZS-8zXSUNws4Qb&_r=1
Kalli Bidiyon abinda akawa Tauraron Fina-finan Hausa Saheer Abdul da ya je Madina yana sayar da garin Danwake, yace dole ya dawo Najeriya

Kalli Bidiyon abinda akawa Tauraron Fina-finan Hausa Saheer Abdul da ya je Madina yana sayar da garin Danwake, yace dole ya dawo Najeriya

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya isa Madina inda ya fara sayar da garin Danwake. Saidai yace an kure masa gudu. Ya bayyana hakane a sabon Bidiyon da ya saki. Ya nuna jakar da yaje da garin Danwakensa a ciki inda yace mutanen Madina sun kusa sayeshi, bai ma je Makkah ba kenan. Kalli Bidiyon jawabinsa a kasa: https://www.tiktok.com/@mr_saheeer/video/7547437020054949127?_t=ZS-8zXRTwpOBSi&_r=1