Friday, December 19
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Ana tababar wane Sarki ne zai karbi shugaba Tinubu a ziyarar da zai ka Kano a yau?

Ana tababar wane Sarki ne zai karbi shugaba Tinubu a ziyarar da zai ka Kano a yau?

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Yayin Da Ake Sa Ran Tinubu Zai Ziyarci Kano A Yau, Wane Sarki Ne Zai Karbi Bakoncinsa, Sarki Sanusi II Ko Sarki Aminu Ado Bayero?
A yau ne ake sa ran shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai je Kano da yin gaisuwar Aminu Dantata

A yau ne ake sa ran shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai je Kano da yin gaisuwar Aminu Dantata

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni daga jihar Kano na cewa, a yau, Juma'a ne shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai je jihar Kano da yiwa oalan Aminu Dantata da sauran Al'ummar jihar gaisuwa. A ranar 28 ga watan Yuni ne dai Aminu Dantata ya rigamu gidan gaskiya inda aka binneshi a Madina kusa da kabarin matarsa A lokacin da Dantata ya rasu, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu baya Najeriya amma ya aika wakilai da suka halarci ta'aziyyar Dantata.
Kalli Bidiyo: A kara hakuri Nan da shekaru 2 masu zuwa Gwamnatin Tinubu zata kawo Ci gaba sosai>>Inji Dangote

Kalli Bidiyo: A kara hakuri Nan da shekaru 2 masu zuwa Gwamnatin Tinubu zata kawo Ci gaba sosai>>Inji Dangote

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya baiwa 'yan Najeriya hakuri kan matsin da ake ciki. Ya bayyaba hakane a wata hira da aka yi dashi. Yace shekaru biyu dama idan mutum yazo zai zauna ya gane kan gwamnatin ne sannan daga baya sai a samu daidaito. Yace nan da shekaru biyu masu zuwa, za'a ga Alfanun ayyukan cire tallafin mai dana dala da canja fasalin Haraji da gwamnatin Tinubu ta kawo. Yace yasan mutane sun kosa amma yana kiran a kara hakuri: https://t...
Yayin da wasu ke kukan rashin kudi: Kalli Bidiyon yanda ake layin sayen nama a Kano

Yayin da wasu ke kukan rashin kudi: Kalli Bidiyon yanda ake layin sayen nama a Kano

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1,"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Wannan Bidiyon yanda ake layin sayen nama ne a Kano. https://www.tiktok.com/@as_genius_media/video/7527782985706245432?_t=ZM-8y74llIWAis&_r=1 Me naman dake shataletalen Baban Gwari na ciniki sosai kamar yana bayar da naman kyauta.
Kalli Bidiyon jawabin Yusuf Buhari a fadar shugaban kasa, wajan yiwa mahaifinsa addu’a

Kalli Bidiyon jawabin Yusuf Buhari a fadar shugaban kasa, wajan yiwa mahaifinsa addu’a

Duk Labarai
Dan tsohon shugaban kasa, Yusuf Buhari ya gabatar da jawabi a zaman majalisar zartaswa da aka gudanar a yau a fadar shugabab kasa, Bola Ahmad Tinubu inda akawa Marigayi, Muhammadu Buhari Addu'a. Yusuf Buhari yace suna godiya ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa da matansu da shuwagabannin majalisar tarayya da suka nuna damuwa da kuma addu'o'in da sukawa mahaifin nasu. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1945914006021001603?t=RaBed5adTzWu7rrxsItbNA&s=19
Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya auri mata ta 4, kalli Bidiyo daga wajan Biki

Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya auri mata ta 4, kalli Bidiyo daga wajan Biki

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya kara aure inda ya auri mata ta 4. An daura aurenne a Abuja. https://twitter.com/dammiedammie35/status/1945874729430097938?t=yi-r9hAk7GU0jr3ejHQxyQ&s=19 Kuma Hutudole ya fahimci cewa sunan matar Hiqma.
Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya canjawa jami’ar UNIMAID dake Maiduguri suna zuwa sunan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya canjawa jami’ar UNIMAID dake Maiduguri suna zuwa sunan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya amince da canjawa jami'ar UNIMAID dake Maiduguri suna zuwa sunan tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari. Shugaban ya bayyana hakane a yayin zaman majalisar zartaswa na yau wanda aka yi shi musamman dan yiwa tsohon shugaban kasar, Muhammadu Buhari addu'a. Shugaba Tinubu yace daga yanzu za'a rika kiran jami'ar ta UNIMAID da sunan Muhammadu Buhari University.
Yayin da ake addu’ar 3 ta tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Ji caccakar da Jikan tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari yawa Buharin data dauki hankula sosai

Yayin da ake addu’ar 3 ta tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Ji caccakar da Jikan tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari yawa Buharin data dauki hankula sosai

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Jikan tsohon shugaban kasa, Marigayi Shehu Shagari me suna Nura Muhammad Mahe ya bayyana rashin jin dadin cewa irin karramawar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yawa Buhari bayan ya rasu, Buharin baiwa kakansu, Shehu Shagari irin hakan ba a lokacin da ya rasu yana kan shugaban kasa. Mahe ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace kakansu, Tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari ya rasu a shekarar 2018 lokacin Buhari na shugaban kasa. Yace Buhari bai ...
Kalli Bidiyo da Duminsa: Yanda ake gudanar da Addu’ar 3 ta Buhari wadda Sheikh Sani Yahya Jingir ke jagoranta a Daura

Kalli Bidiyo da Duminsa: Yanda ake gudanar da Addu’ar 3 ta Buhari wadda Sheikh Sani Yahya Jingir ke jagoranta a Daura

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} A yanzu haka ana can ana gudanar da Addu'ar 3 ta marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a gidansa dake garin Daura. Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ne ke jagorantar Addu'ar. https://twitter.com/stanleynkwocha_/status/1945817931855618379?t=alw-jHqDCW8AeCLJaMGtvA&s=19 Tawagar gwamnatin tarayya bisa jagorancin mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima sun halarci Addu'ar.