Ban son dan Arewa ya zama shugaban kasa a 2027, Dan kudu nake so>>Inji Ministar Al’adu Hannatu Musa Musawa
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Ministar Al'adu, Hannatu Musawa ta bayyana cewa dan kudu take son ya zama shugaban kasa a shekarar 2027.
Ta bayyana cewa, hakan zai sa a samu adalci tunda Dan Arewa yayi shekarau 8 yana mulki.
Hannatu ta bayyana hakane a hirar da aka yi da ita a gidan Talabijin na Channels TV.
Tace tana fatan nan gaba za'a daina maganar karba-karba a rika baiwa wanda ya dace kawai mulki.








