Kalli Bidiyon yanda aka kama wasu ‘yan Luwadi a Najeriya da abinda aka musu
Wasu matasa da aka kama da zargin Luwadi an jasu a tsakiyar titi aka kunyatar dasu.
Bidiyon faruwar lamarin ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka gansu ana dukansu.
https://twitter.com/phspecials/status/1842825091660317055?t=C06w-Tzxi8QRi1-xNT2wVA&s=19
Lamarin dai ya jawo cece-kuce inda wasu dake kare lamarin luwadi da Madigo suke kukan cewa bai kamata a dakesu ba.






