Friday, November 14
Shadow

Ba Irin Źagin Ďa Ba A Yi Wa Sheikh Sani Yahaya Jingir Ba, Akan Ya Ce “Matasa Ban Da Źanga-Źanga”. Yanzu Wa Gari Ya Waya?

Sannan Ina Malaman Da Suka Zuga Matasa Suka Je Źanga-Źanga? Sun Koma Gefe Sun Yi Shiru

Ra’ayin Real Aliyu Garba

Karanta Wannan  An kubutar da yara 4 da aka sace daga jihar Bauchi aka kaisu Jihar Anambra aka sayar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *