Friday, December 6
Shadow

Wani Kamfanin mai daga kasar waje ya zo kusa dani ya kama hayar matatar man fetur dan ya rika tace man fetur da bashi da inganci>>Dangote

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Matatar man Dangote ta koka da cewa wani kamfani daga kasar waje ya kama hayar guri a kusa da ita dan ya rika tace man da bashi da inganci.

Sanarwar hakan ta fito ne daga bakin me kula da Sadarwa na matatar ta Dangote, Anthony Chiejina inda yace hakan kamar zagon kasa ne garesu su da suke kokarin yin abu dan ci gaban Najeriya.

Matatar ta Dangote ta bayyana cewa a irin wannan yanayi yawanci kasashe kan dauki mataki na ganin ta baiwa kamfanonin ta na cikin gida kariya.

Matatar ta bayar da tabbacin ci gaba da samar da man fetur me inganci wanda bashi da tsada.

Karanta Wannan  Jarumin Finafinan Hausa, Ayatullahi Tage Ya Angonce A Karon Farko

Ta kuma yi kira ga ‘yan Najeriya da su watsi da duk wani yunkiri na bata musu suna.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *