Tuesday, May 13
Shadow

Ba zata fashe ba>>Nazir Sarkin Waka ya kara tsokanar ‘Yan Crypto

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya bayyana cewa, Cryptocurrency ba zata fashe ba.

Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta a yayin da ake ci gaba da yakin cacar baki ta yanar gizo shi da ‘yan Crypto.

Nazir ya kuma kara da cewa ita tunatarwa tana amfanine amma fa ga mumini kuma shi Munimi ba’a cizonsa sau biyu a rami daya.

Yace idan Pi bata fashe ba ta yaya wannan zata fashe?

Karanta Wannan  A karshe dai Sarkin Waka ya bayar da hakuri, Saidai ya fito da sabuwar karin magana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *