Thursday, June 19
Shadow

Hotuna: A ci gaba da yawon shakatawar da take a kasar China, Maryam Yahya ta saki sabbin Hotuna

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Maryam Yahya ta wallafa karin hotuna a yawon shakatarwar da take yi a kasar China.

Ta saka hotunan ne a shafinta na Instagram inda masoyanta da yawa suka yaba.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan Kwalliyar Sallah na Hadiza Gabon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *