Saturday, October 24
Shadow

Babban Abin Alfaharina shine har shekarar 2024 ta kama ta kare ban sha giya ko sau daya ba>>Inji Mawakiyar kasar Amurka, Rihanna

Shahararriyar mawakiyar kasar Amurka, Rihanna ta bayyana cewa, abinda take Alfahari dashi a shekarar 2024 shine har shekarar ta fara ta kare bata sha giya ko sau daya ba.

Rihanna dai ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta yayin da take murnar shigar sabuwar shekara.

A kwanaki dai Rihana ta bayyana cewa ta yi nadamar shigar tsiraici da ta rika yi a baya inda tace babban abinda ya sata nadama shine da ta ga ta zama uwa.

Karanta Wannan  Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Kenan Saminu Turaki Dauke Da Carbinsa Mai Dubu Da Ku'ŕani Mai Girma A Hannunsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *