BABBAN MAGANA: Wani dan kasar Israila ya mutu a Villa.

Ana bincike kan mutuwar wani dan kasar Israila mai shekara 73, Avi Warshaviak, wanda ya mutu a wani Otel mai suna “Corinthia Villa Hotel” dake Garki a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya
Bayanai sun nuna mutumin ya kama otel din sai kuma ya fara rashin lafiya kafin ayi wani abu akai har ya mutu
Yanzu menene abun yi?
~A Yau