Friday, July 17
Shadow

A karin farko, An ga Sauro a kasar Iceland

Rahotanni sun ce a karin farko an ga Sauro a kasar Iceland.

Kasar Iceland dai itace daya tilo da babu sauro a Cikin a tsakanin kasashen Duniya.

Dalili kuwa shine kasar na da tsananin sanyi wanda sauro baya iya rayuwa a ciki.

Sannan kuma basu da ruwa dake kwanciya sosai wanda shima hakan na taimakawa wajan tara sauro.

Saidai duk da haka gashi a karin farko a yanzu an ga sauro a kasar.

Karanta Wannan  Jam'iyyar ADC ta kadu yayin da EFCC ta fara farautar 'yan jam'iyyar, Yanzu haka EFCC ta gayyaci tsaffin Gwamnoni 3 na jam'iyyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *