Wednesday, November 11
Shadow

Babu tsageran da ya fi karfin mu a kasarnan>>Inji Janar din Soja

Major General Ijioma Nwokoro Ijioma ya bayyana cewa, babu dan ta’addar da ya fi karfin sojojin Najeriya.

Janar din me ritaya na daga cikin wadanda aka tura zuwa kasar Sudan dan kwantar da tarzoma a tsakanin shekarun 2013 zuwa 2015.

Hakanan ya yaki kungiyar Bòkò Hàràm inda ya kwato karamar hukumar dake hannunsu.

Janardin wanda akawa ritayar dole ya bayyana cewa matsalar Najeriya shugabanci ne kuma shiyasa shuwagabannin saboda sun san basu da nagarta sai su rika amfani da kabilanci da addini wajan neman nasarr cin zabe.

Karanta Wannan  Matashiya wadda ta kammala Jami'a me shekaru 28 ta samu aikin Tuka tankar dakon Man fetur ta Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *