Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani matashi ke sassake fastar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da adda

Wannan wani matashi ne dake sassake fastar Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da adda ne.

Da yawa sun jinjina masa.

Wasu aun fassara hakan da cewa ba lallai shugaban kasar ya samu zarcewa ba a 2027.

https://twitter.com/i/status/2052843923588976862
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Tsohon Bidiyon Malam Abdulfatahi Sani Tijjani ya jawo cece-kuce sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *