Friday, July 17
Shadow

Bafulatani ya dauki hankula bayan da yayi korafin cin zalin da ‘yan Bijilante suka masa

Wannan Bafulatanin ya dauki hankula bayan da ya bayyana irin cin zalin da ‘yan Bijilante suka masa.

Ya bayyana cewa ya siyo sabon mashin, shine ‘yan Bijilante suka tareshi akan hanyar komawa gida suka ce sai ya basu dubu 10.

Shi kuma yaki amincewa shine suka masa dukan kawo wuka suka kwace masa kudi dubu 40 da Power bank.

Yace sai da aka kwantar dashi a asibiti.

Ya bayyana hakan ne a shafinsa na Tiktok.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: A karin farko, An samu mawakiya Bahaushiya ta yi waka me salo irin na turawa, inda aka ganta tana wakar a bandaki yayin da take wanka babu komai a jikinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *