Tauraron mawakin kudu, Burna Boy ya bayyana cewa, baya Alfahari da kasancewa dan Najeriya.
Ya bayyana hakane a hira da dashi inda yace bai ga wani abu na Alfahari ba a Najeriya.