Bankin First Bank ya kori manyan ma’aikatansa su 100.
An kori ma’aikatanne dga aiki saboda su bada guri a nada sabbin jini su shugabanci harkar bankin.
Hakan na zuwane bayan da babban dan kasuwa, Femi Otedola ya sayi hannun jari mafi yawa a bankin wanda ya koma karkashin kulawarsa.