Wednesday, September 2
Shadow

Nuna tsirychy ba burgewa bane>>Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta gayawa mata

Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta bayyana cewa, Nuna Tsirychy ba burgewa bane.

Ta bayyana hakane ga mata inda tace su san mutuncin kansu.

Hakanan ga maza suma ta musu Addu’ar Allah ya shiryesu su daina kallo, musamman a kafafen sada zumunta.

Ta bayyana hakane a wajan wani taro data halarta.

Karanta Wannan  Abin Kunya:Wata Daya da gama gyaran Matatar Man fetur ta Warri ta sake lalacewa duk da kashe Dala Miliyan $897m wajan gyaranta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *