Wednesday, September 30
Shadow

Bayan da Davido yace masa Jahili, Rarara ya wallafa Bidiyo yana rubutun Qur’ani a Allo

Tauraron mawakin Hausa, Rarara ya wallafa Bidiyon inda aka ganshi yana Rubutun Qur’ani a Allo irin na Almajirai.

Rarara yayi hakanne bayan da Davido ya kirashi da Jahili a yakin cacar bakin da suka yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon tawagar motocin Kakakin majalisa, Sanata Godswill Akpabio da suka dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *