Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da Nafisa Abdullahi ta yi magana akan aure, wanda suka santa, suka san iyayenta sun fito sun fadi gari da unguwar data taso a Jos da kuma halayyar ‘yan gidansu

Bayan da Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta fito ta yi magana akan cewa ba lallai ta yi aure inda tace tunda ba dole bane.

Ta sha suka sosai a wajan al’ummar Arewa.

A yanzu kuma wadanda suka santa ne suka fito suka fadi gari da unguwar data taso a Jos da halayyar ‘yan gidansu.

An bayyana ‘yan gidansu da cewa mutanen kirki ne.

Karanta Wannan  Ba zamu iya hana mutane biyan kudin fansa da harajin da 'yan Bìndìgà suke sawa mutane ba>>Sojoji suka magantu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *