Monday, September 7
Shadow

Bharazanar Trump tasa mun gane wadanda basa kishin kasa da Munafukan cikinmu>>Inji Sheikh Gumi

Malamin addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa, Barazanar da shugaban kasar Amurka, Donald Trump yawa Najeriya tasa an gano marasa kishin kasa da Makiya.

Ya bayyana hakane a shafinsa na Facebook.

A baya dai malam yayi kira ga Shugaba Trump da ya janye kalamansa akan Najeriya sannan kuma ya bayar da hakuri inda yace Shugaba Tinubu ya yanke hulda da Amirka idan Trump din yaki yin hakan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Shugaban karamar hukumar Maigatari a jihar Jigawa ya kai ziyara wani shagon cacar kwallon kafa, Yace ba zai yadda ba sai an kulle shagon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *