
Wani kirista da yayi kuskuren aikawa fastonsa Naira Miliyan daya maimakon Naira dubu dari a matsayin kudin sadaka, ya nemi faston ya mayar masa da kudinsa.
Saidai Faston yace sam bai yadda da wannan maganar ba, dan kuwa kudin da aka aikawa Yesu ba’a mayar dasu.
Saidai me kudin ya je ya dauko ‘yansanda.