
Wata Dattijuwa ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ganta ta nuna babban gadonta 6 by 6.
Tace duk girman gadonnan ita kadai ke kwana akai, inda take kira da a samu wani ya aureta.
Wasu dai sun tausaya mata inda wasu ke cewa wannan Bidiyon da ta yi bai dace ba.