Tuesday, September 22
Shadow

Bidiyo: Dan Najeriya mazaunin kasar Amurka ya koka da cewa ‘yan sandan Najeriya sun tareshi suna neman ya basu cin hanci

Wani dan Najeriya mazaunin kasar Amurka ya koka da yanda ‘yansanda suka tareshi suna neman ya basu kudi.

Saidai yace bai basu hadin kai ba kuma da suka ga dai ba zasu samu abinda suke so ba sun kyaleshi ya tafi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Shuwagabannin kananan hukumomi a jihar Jigawa ke rokon Gwamnan jihar bayan ya kulle musu asusun bankunansu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *