Thursday, September 10
Shadow

Kamfanin mai na kasa, NNPCL ya sanar da kulle matatar man fetur ta Fatakwal

Kamfanin man fetur na ƙasa NNPC ya sanar da rufe Matatar mai ta Fatakwal a hukumance.

A wata sanarwa da ya fitar a Asabar din nan kamfanin na NNPC ya ce za a rufe matatar na tsawon wata ɗaya domin gudanar da wasu gyare gyare.

A cewar babban jami’in sadarwa na kamfanin na NNPC, Olufemi Soneye, ya ce rufewar ta fara aiki ne daga yau Asabar 24 ga watan Mayu.

Karanta Wannan  Dodar Ta tabbata, Kowa ya shaida mulkin Adalci na Shugaba Tinubu dan haka 2027 zai zarce>>Ganduje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *