Thursday, October 15
Shadow

Zina ba Zunubi bace>>Inji Mawakin Najeriya, Falz wanda dane ga babban lauya, Femi Falana

Shahararren mawakin Najeriya kuma dan fafutuka, Falz wanda dane ga shahararren lauya, Femi Falana ya bayyana cewa zina ba zunubi bace.

Ya bayyana hakane a shafinsa na X.

Saidai da yawa basu yadda dashi ba inda ya sha martani masu zafi.

Saidai duk da martanin da aka masa bai sa ya canja matsayi ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Gidan mu musulmai ne, kakana Musulmi ne kakata ma musulmace, amma 'ya'yan gidan mu an bar kowa ya zabi addinin da yake so yayi>>Inji Davido

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *