Wednesday, September 9
Shadow

Bidiyo Kalli Miliyan 10 da kayan Abinci, Shinkafa, Kaza, da Talotalo, lemu da za’a kai a matsayin kudin fansa dan kubutar da wani da aka yi Gàrkùwà dashi

Bidiyon yanda aka tara Miliyan 10 a matsayin kudin fansa za’a kaiwa ‘yan Bindiga ya dauki hankulan mutane sosai a kafafen sada zumunta.

Rahoton Bidiyon yace an tara kudinne ta hanyar neman taimako.

Sannan ‘yan Bindigar sun nemi a kuma kai musu Lemu da kaza da sauran kayan abinci wanda suma sun kai Naira Miliyan 1.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1918310544060170580?t=Gi4pQc0qWeFOsOA26eFvzg&s=19

Mutane dai sun yi ta Allah wadai kan lamarin.

Karanta Wannan  A Titi Muke Kwana Ni Da Mahaifiyata Saboda Otal Din Da Muke Kwana Kudinmu Ya Kare Har An Kwace Mana Jakunkunanmu Saboda Suna Bin Mu Ba Shi, Inji Iyalan Marigayi Tsohon Sarkin Kano, Marigayi Ado Bayero

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *