Friday, March 14
Shadow

Bidiyo: Kalli Yanda wasan Rangers da Enyimba ya kare cikin hayaniya, Magoya baya suka cika filin wasan

Wasan Rangers da Enyimba ya kare cikin tashin hankali bayan da alkalin wasan ya baiwa Rangers bugun daga kai sai me tsaron raga ana kusa da tashi wasan.

‘Yan Enyimba dai sun fice daga filin inda hakan ya jawo magoya baya suka cika filin ya hargitse.

Kalli Bidiyon a kasa.

https://www.youtube.com/watch?v=S2ME11vlABs?si=54C9RceD2gC5A0WD
Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Real Madrid Ta Ci Kofin Zakarun Turai Karo Na 15 Bayan Ta Yi Nasara Kan Dortmoumd Da Ci 2-0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *