
Shahararrun Mawakan Najeriya, Nazir Ahmad Sarkin Waka da Ali Jita sun kai ziyara kasar Kamaru inda har motarsu ta makale.
Ali jita ya wallafa Bidiyon yanda wannan ziyara tasu ta kasance a shafinsa na Tiktok.
Lamarin dai ya dauki hankula.
Kalli Bidiyon a kasa:
Taurarin fina-finan Hausa da Mawakan Najeriya da yawane ke kai ziyara kasashen Afrika daban-daban dake yarin Hausa, irin su Nijar, Chadi, Kamaru da sauransu.