Friday, December 5
Shadow

Bidiyo: Wai Gfresh yaushe zaka yi hankali ne, wa ya ce maka Adam A. Zango baya son Ana zuwa Dubashi>>Murja Kunya

Shiga tasharmu ta WhatsApp dan samun labarai: https://whatsapp.com/channel/0029VbA9rBN1SWt61nQZUj1g

Tauraruwar Tiktok Murja Kunya ta bayyana cewa, bata yadda da matsayar jarumin Tiktok, Gfresh ba kan cewa mutanen dake zuwa duba Adam A. Zango sun yi yawa ba.

Gfresh ya yi Bidiyo inda yake kiran mutane su rage tururuwr da suke ta zuwa duba Adam A. Zango.

Saidai Murja tace Adam A. Zango na mutanene dan haka wannan shawara ta Gfresh bata karbu ba.

Adam A. Zango dai yayi hadari a hanyar Kaduna zuwa Kano a yayin da yake kan hanyar zuwa bikin Sallah.

Kuma mutane da yawa ne ke ta tururuwa suna zuwa dubashi.

Karanta Wannan  Bidiyo: Ya Allah ka Bani Yarinya me Hali da Dabi'u irin na Murja Kunya>>G Fresh Al'amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *