Sunday, April 19
Shadow

Kalli Bidiyon yanda matan unguwa suka taru suka hana a yanke musu wutar Lantarki, Har dan NEPA din ya hau saman Tsani zai yanke wutar, Aka kado dashi

Bidiyon yanda wasu matan yarbawa a legas suka hana dan NEPA yanke musu wuta ya dauki hankula sosai.

An ga dan NEPAN na shirin hawa saman Pol ya yanke wuta amma matan suka ce basu yadda ba, dole ya hakura.

A wani Bidiyon na daban kuma wanda ke da alaka da wannan an ga dan NEPA din ya hau saman Pol amma aka kado dashi kasa.,

Karanta Wannan  Dangote ya bayar da Tallafin Naira Biliyan 20 bayan da Matar Shugaban kasa ta bude gidauniyar neman Tallafi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *