Sunday, May 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Jarumar fina-finan Hausa, Auta tawa Kannywood tonon Silili inda tace duka manyansu da yaransu ‘yan Isqa ne in banda ‘yan kadan

Jarumar Fina-finan Hausa me suna Auta tawa masana’antarsu Tonon Silili inda tace duka manyan da yaransu da producers duk ‘yan iskane in banda ‘yan kadan.

Tace manyan masu yin fina-finai wanda fina-finan su yanzu ake yayi da yawansu idan zasu tona musu asiri, mutane ba zasu gansu da mutunci ba.

Ta yi gargadin masu tsokanarta su daina idan ba haka ba zata yi tonon Asiri da kiran suna wanda ba zaiwa kowa dadi ba.

https://www.tiktok.com/@autamumunata/video/7621150666802711828?_r=1&_t=ZS-950ovNBm01p&sp_source=7537614245375297080
Karanta Wannan  Kalli Kayatattun hotunan A'isha Tsamiya tana shakatawa a kasar Faransa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *