Wani mutum dan kasar Ghana yace wai an masa wahayi cewa nan da ranar Kirsimeti, 25 ga watan Disamba, Duniya zata tashi.
Yace wai an Umarceshi da ya kera jirgin ruwa irin na Annabi Nuhu(AS).
Yace yan kan kera Jiragen guda 8 manyamanya wadanda kowanensu zasu dauki mutane akalla Miliyan 600.
Ya nemi duk wanda suka yadda dashi su zo su tayashi aiki.
A cewarsa wai za’a yi ruwa irin na Dufana.