Tuesday, August 11
Shadow

Bidiyo: Wannan Mutumin yace wai an masa Wahayin ya kera jirgin ruwa saboda ranar Kirsimeti Duniya zata tashi

Wani mutum dan kasar Ghana yace wai an masa wahayi cewa nan da ranar Kirsimeti, 25 ga watan Disamba, Duniya zata tashi.

Yace wai an Umarceshi da ya kera jirgin ruwa irin na Annabi Nuhu(AS).

Yace yan kan kera Jiragen guda 8 manyamanya wadanda kowanensu zasu dauki mutane akalla Miliyan 600.

Ya nemi duk wanda suka yadda dashi su zo su tayashi aiki.

A cewarsa wai za’a yi ruwa irin na Dufana.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Wannan 'yar Kudun Na shan Allah wadai saboda zuwa ta dauki hoto a masallacin Abuja da shigar Banza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *