Wednesday, January 15
Shadow

Bidiyo: Yanda ake Tursasawa matasa maza masu fita waje ana luu-wa-di dasu

Bidiyon ya bayyana dake ikirarin cewa, ana sayar da maza masu kwadayin fita waje neman aiki inda ake tursasa musu ana luwadi dasu.

https://www.tiktok.com/@ibrahim_nasir_mj/video/7377845445780835590?_t=8nGwXUZCbbi&_r=1

A baya dai mafi yawanci mata ne aka fi tunanin suna samun wannan matsala, amma sai gashi maza ma suna fuskantarta.

Karanta Wannan  Gwamnatin Abba a Kano ta biya kudin hayar gida ga diyar Marigayi Ado Bayero

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *