Saturday, November 14
Shadow

Bidiyon dan Gidan Gwamnan Jihar Anambra da Budurwarsa Baturiya ya dauki hankula

Dan gidan Gwamnan jihar Anambra, Ya dauki hankula bayan da aka ganshi da baturiya budurwarsa suna shakatawa a kasar Waje.

Bidiyon ya dauki hankula inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi daban-daban.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1922988630781390911?t=b7NoSvFKsAxNgW8JJHEdGQ&s=19

Badai a bayyana a wace kasa ce yake ba.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya gana da tsohon shugaban sojoji, Janar Christopher Musa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *