Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyo: An kama Dan shekaru 50 bisa zargin baiwa ‘yan Bìndìgà bayanan sirri a jihar Katsina

Wannan wani dan shekaru 50 ne da aka kama bisa zargin baiwa ‘yan Bindiga bayanan sirri a jihar Katsina.

Ya amsa laifinsa.

Allah ya kyauta.

Karanta Wannan  Karanta Jadawalin Gwamnonin Babban Bankin Najeriya CBN da aka taba yi da shekarun da suka yi suna rike da mukaman

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *