
An ga Bidiyon liyafar cin abincin da matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta shiryawa ‘yan majalisar Dattijai.
Saidai Bidiyon ya jawo suka ga matar shugaban kasar da ‘yan majalisar inda ake cewa wannan bai kamata ba yayin da ake fama da matsalar tsaro a sassa daban-daban na Najeriya.