Friday, September 11
Shadow

Kamfanin mai na NNPCL ya rage farashin litar man fetur zuwa Naira 860.

Kamfanin mai na kasa NNPCL, ya rage farashin litar mai daga naira 920, zuwa naira 860.

An samu wannan cigaba a daidai lokacin da ake samun gasa tsakanin manyan yan kasuwar mai dangane da farashin fetur, wanda a makon daya gabata matatar mai ta Dangote ta sanar da rage farashin litar man daga naira 890 zuwa naira 825.

Haka zalika hawa da saukar farashin danyen mai a kasuwannin duniya na taimakawa wajen samun hawa da saukar farashin.

Karanta Wannan  Saboda shiga Siyasa, Wasun mu an saka musu rana wasu na da samari amma duk sun rabu damu, dan haka muke kiran 'yan majalisar da mukawa yakin neman zabe su zo su auremu>>Inji Wannan matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *