Wednesday, April 8
Shadow

Bidiyon: Gwamnatin Jihar Legas ta fara kamen mabarata dake kan Tituna

Gwamnatin jihar Legas ta fara kamen Mabarata dake yawo akan Titin Ketu-Alapere dake garin na Legas.

Gwamnatin tace tana kamenne dan kawar da wadanda ta kira masu kawo matsala da tsaikon ababen hawa.

Kwamishinan Kula da muhalli, Honorable Wahab ya bayyana cewa, zasu mika wadanda aka kama hannun hukumomin da suka dace.

Karanta Wannan  Fati Karishma Kenan, Wadda A Shekarun Baya Kaf Masana'antar Finafinan Hausa Ba Wacce Ta Kai Ta Iya Rawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *