Sunday, April 5
Shadow

Bidiyon Mahaifi yana rawa da diyarsa a ranar aurenta ya dauki hankula

Wannan wani mahaifi ne da aka gani yana rawa da diyarsa a ranar auren ta.

Wasu ya burgesu inda suka rika yabawa saidai sun ce saboda yana da kudi ne amma da talakane hakan ba zata faru ba.

@turakees.shot

your father will always be your first love ❤️ 🥹

♬ original sound – Turakee’s shot

Karanta Wannan  Hotunan Yadda Iyalan Tsohon Gwamnan Jihar Ondo, Marigayi Arakunrin Oluwarotimi Akeredolu, Suka Kawata Kabarinsa A Mahaifarsa, Owo Na Jihar Ondo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *