Wednesday, September 2
Shadow

Bidiyon rawar Fiytsqrq da Tauraruwar Tiktok, Habiba Dorayi ta saki a cikin Watan Ramadana ya jawo cece-kuce

Tauraruwar Tiktok, Habiba Dorayi ta saki wani Bidiyo rawar Fitsara da ta yi a shafinta na Tiktok a ciin watan Azumi.

An ganta tana juya mazaunanta inda wasu suka yi Allah wadai da hakan.

A baya dai Habiba Dorayi ta taba yin irin wannan Bidiyon da ya dauki hankula akai ta ce mata be dace ba inda ta fito tace ta daina Bidiyon fitsara.

Amma gashi ta sake yi.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta soke harajin kaso 5 na kamfanonin Sadarwa wanda yasa kudin data dana kira suka kara tsada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *