Wednesday, September 2
Shadow

Kamar Ba’a Najeriya ba, Kalli Bidiyon matatar man fetur din Dangote da aka dauka da dare

Wannan Bidiyon matatar man fetur din Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ne da aka dauka da dare.

Bidiyon ya dauki hankula sosai inda mutane sukai ta bayyana sha’awa.

Karanta Wannan  Ji yanda aka kama wasu da suka sàcè yaro me shekaru 6 suka yi gùndùwa-gùndùwa dashi dan yin tsafin samun kudi a jihar Gombe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *