Wednesday, November 18
Shadow

Bidiyon shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na shan ruwa a waja yakin neman zabe a jihar Kebbi ya dauki hankula

An ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na shan ruwa a wajan yakin neman zabensa da ya halarta a jihar Kebbi.

An ga shugaban na shan ruwan a wani kofin Gilashi, wanda bayan ya kammala sha ya mikawa hadiminsa.

Karanta Wannan  Koda mun gyara wutar Najeriya kara lalacewa zata yi saboda injinan wutar sun tsufa>>TCN

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *