An hangi shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kasa tsayuwa ya zauna a wajan yakin neman zabensa a jihar Kebbi.
Lamarin ya dauki hankula a kafafen sadarwa inda ake ta yada Bidiyon ana tafka Muhawara akai.