Friday, March 14
Shadow

Bidiyon yanda fasto ya tsinewa wanda ya sace mai kazar kirsimeti

A yayin da ake bukukuwan Kirsimeti, an ga wani Fasto da ya tsinewa wanda ya sace mai kazar Kirsimeti ta Naira Dubu 30.

kiristoci kan yanka kaji dan yin bukukuwan Kirsimetin.

Karanta Wannan  Gwamnan Kano Abba zai kori kwamashinonin da ba su da himma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *