Monday, December 16
Shadow

Bidiyo:Yanda Wani dan siyasa yayi làlàtà dani

Wata mata ta baiwa mutane mamaki bayan data bayyana yanda wani dan siyasa yayi lalata da ita ya bata Naira dubu 3.

Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.

https://twitter.com/DAMIADENUGA/status/1807731928356868162?t=j3RByfrmbhuoyotEsVMgig&s=19

Mutane suna mamakin yanda yanzu karuwai har hira ake dasu a gidajen watsa labarai suna fadar irin ta’asar da suke aikatawa.

Karanta Wannan  Abin Mamaki: Kalli Albashin da ake biyan tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari duk wata a shekarar 1979 lokacin yana kan mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *