Thursday, April 2
Shadow

Bleaching kake, Kuma Duk barazana ce, Tauraruwar fina-finan Hausa tawa Soja Boy Tatas

Tauraruwar fina-finan Hausa tawa Soja Boy Tatas inda tace Bleaching yake yi.

Sannan tace manyan ‘yan Film da yake hada kansa dasu sun fi karfinsa saidai matasa ‘yan uwansa.

Rikicin soja boy dai da ‘yan fim ya fara ne tun bayan da ya kirasu maroka.

Karanta Wannan  Hoto:Shugaba Tinubu ya gana da shugaban kamfanin Google a kasar Faransa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *