
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da shugaban kamfanin Google, Sundar Pichai a kasar Faransa.

Wannan hoton ganawar nasu ne.
Da yake magana akan ganawar tasu, Sundar yace sun tattauna kan yanda za’a samu ci gaban fasahar zamani ta AI a Najeriya.